Nkechi Egbe | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Najeriya, 5 ga Faburairu, 1978 (46 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Harshen Ibo | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen Ibo Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 66 kg | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.72 m |
Nkechi Egbe (an haife ta a ranar 5 ga watan Fabrairu 1978) tsohuwar 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Najeriya wacce ta taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Najeriya a gasar Olympics ta bazara ta kakar 2004.[1] A matakin kulob/ƙungiya din, ta taka leda a ƙungiyar Delta Queens.[2]