Noura Ben Slama | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Nogent-sur-Marne (en) , 23 ga Faburairu, 1985 (39 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Tunisiya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | goalkeeper (en) |
Noura Ben Slama (an haife ta a ranar 23 ga watan Fabrairun shekara ta 1985) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Tunisia. Tana taka leda a kulob din Cercle Dijon Bourgogne da kuma tawagar kasar Tunisia. Ta wakilci Tunisia a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2013 a Serbia . [1]