Obsession (fim 2022) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2022 |
Asalin suna | Obsession |
Ƙasar asali | Najeriya |
Distribution format (en) | DVD (en) , Blu-ray Disc (en) , Netflix da video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) da romance film (en) |
During | 102 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Chidiebere Nwosu (en) |
External links | |
Specialized websites
|
Obsession fim ne na Najeriya na 2022 wanda Adelarin Awotedu ya rubuta, wanda Vincent Tobi ya samar kuma Chidiebere Nwosu ya ba da umarni a karkashin kamfanin samar da fina-finai na VNation .[1][2][3] Tauraron fim ɗin Mercy Aigbe, Shaffy Bello, Muna Abii, Benedicta Gafah da Gideon Okeke.[3][4]
Fim din ya kewaye da ma'aurata, John da Ashley, waɗanda gidansu ya zama mara kyau saboda sabon maƙwabcin su. Ashley yi ƙoƙari ta yi abota da maƙwabcin da ba ta sani ba cewa tana fama da matsalar tunani.
fara fim din ne a ranar Lahadi, 20 ga Maris, 2022, a Blue Pictures Cinema, Ikeja, Legas da kuma Ghana.[3][5]