Offiong Edem | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Calabar, 31 Disamba 1986 (37 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | table tennis player (en) |
Mahalarcin
|
Offiong Edem (an haife ta 31 ga Disamba 1986 a Calabar ) ƴar wasan ƙwallon tebur ce na Najeriya. Ta yi wa Najeriya gasar ne a wasannin bazara na 2004 da 2012.[1][2]