Okezie Ikpeazu | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2023 ← Theodore Ahamefule Orji | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Okezie Victor Ikpeazu | ||
Haihuwa | Jihar Abiya, 18 Oktoba 1964 (60 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Tarihin Mutanen Ibo | ||
Harshen uwa | Harshen, Ibo | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Nkechi Ikpeazu | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Jami'ar Maiduguri Jami'ar Calabar | ||
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini | Katolika | ||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Okezie Victor Ikpeazu Shine Gwamna na 9th kuma maici a yanzu na Jihar Abia, a Nijeriya. Yakama aiki tun a watan 29 ga watan Mayun 2015. An zabe shi a karkashin jamiyar Peoples Democratic Party.[1][2]