Omar Sheriff Captan [ 1] ɗan wasan Ghana ne kuma darektan fina-finai. Ko da yake da farko an san shi da matsayin "bad boy", daga baya ya zama fasto.[ 2]
Captan ya auri budurwarsa mai suna Cindy a shekara ta 2013,[ 3] amma daga baya ya sake ta, bayan haka ya zama Fasto. An ba da rahoton yana da budurwa 'yar Tanzaniya a cikin shekarar 2021. Yana da ɗiya, Grace Smith, wacce ita ma yar wasan kwaikwayo ce.[ 4]
Outrage
Dark Sands
My Sweetie
I Stand Accused
Tentacles
The Chosen One
Broadway
Tinsel
Cheaters
My Heart
Crime of Love [ 5]
↑ "Omar Sheriff Captan Biography | Profile | Ghana" . www.peacefmonline.com . Retrieved 2022-10-27 .
↑ Kodo, Chris (2020-02-28). "Don't be fooled by prophets, they scan social media for information – Omar Shariff Captan" . The Independent Ghana (in Turanci). Archived from the original on 2022-10-27. Retrieved 2022-10-27 .
↑ "Omar Sheriff Captan ties the knot - MyJoyOnline.com" . www.myjoyonline.com (in Turanci). 2013-12-13. Retrieved 2022-10-27 .
↑ "ACTRESS GRACE SMITH DISOWNS DAD" . KINGDOM FM ONLINE (in Turanci). 2020-11-16. Retrieved 2022-10-27 .[permanent dead link ]
↑ TWUMASI, KWAKU, Crime of Love , SANGA ENTERTAINMENT/ NO LIMIT ENTERTAINMENT, retrieved 2022-10-27