Omari Forson

Omari Forson
Rayuwa
Haihuwa Hammersmith (en) Fassara, 20 ga Yuli, 2004 (20 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Omari Forson Ya kasance ɗan ƙasar Ghana ne, wanda yake taka leda a ƙasar Birtaniya inda ya ke bugawa ƙungiyar kwallon kafa ta Manchester United F.C. wasa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.