Omo Ghetto | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2010 |
Asalin suna | Omo Ghetto |
Asalin harshe | Yarbanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) da satire |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Marubin wasannin kwaykwayo | Funke Akindele |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa | Funke Akindele |
Kintato | |
Narrative location (en) | Najeriya |
Omo Ghetto (Fassara: Yaron kauye) wani fim ne na da aka gudanar a 2010, wanda Abiodun Olarenwaju ya shirya, fim din ta nuna Funke Akindele, Rachel Oniga, Taiwo Hassan, Yinka Quadri da Eniola Badmus.[1]
Fim din an gudanar dashi ne akan matsalolin da alumma ta fuskanta daga wasu guggan kungiyar mata.
Olusegun Michael na Modern Ghana ya yabi tsarin, da yan'wasa, da yadda fim din yayi nuni, inda ya bayyana fim din da "didactic, entertaining and revealing".[2] In 2017, Azeezat Kareem for Encomium Magazine listed Omo Ghetto as one of two films that brought Eniola Badmus to major limelight in the Nigerian film industry.[3] It was also included in Legit.ng five "most memorable" films of Funke Akindele.[4]
An fara nuna fim din ne a, National Arts Theatre, Iganmu a watan Oktoba 24, 2010.[5]