Ondo (birni)

Ondo


Wuri
Map
 7°05′N 4°50′E / 7.08°N 4.83°E / 7.08; 4.83
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Ondo

Babban birni Akure,
Yawan mutane
Faɗi 358,430 lissafi
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 290 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1510
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 351101
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho +234
Kofar Ondo.
Gajeren zance na tarihin Ondo cikin yaren Ondo daga ɗan asali harshen.

Ondo birni ne, da ke a jihar Ondo, a ƙasar Najeriya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, akwai jimilar mutane 358,430 (dubu dari uku da hamsin da takwas da dari huɗu da talatin).