Osório Carvalho | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Carcavelos (en) , 24 ga Yuli, 1981 (43 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Angola | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 177 cm |
Osório Smith de Freitas Carvalho (an haife shi ranar 24 ga watan Yuli 1981) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya. An haife shi a Portugal, ya wakilci Angola a matakin kasa da kasa.
An haife shi a Carcavelos, Osório ya taka leda a ƙasarsa ta Portugal a kungiyar kwallon kafa ta Sporting B, Marco, Estrela Portalegre, Paredes, Pampilhosa, Odivelas, Sintrense da Juventude de Évora, kafin ya koma Cyprus ya shafe shekara daya da rabi tare da kulob ɗin AEK Kouklia inda ya ya zura kwallaye 7.[1] [2]
Ya rattaba hannu a kungiyar kwallon kafa ta Caála ta Angola a shekara ta 2010, inda ya samu shaidar dan kasar Angola don haka ya cancanci shiga kungiyar kwallon kafa ta ta Angolan. Ya fara buga wasansa na farko a duniya a wannan shekarar.