Ouattara Lagazane | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Bondoukou (en) , 1 ga Janairu, 1963 (61 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ivory Coast | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 72 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 177 cm |
Ouattara Lagazane (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairun shekarar 1963 a Bondoukou)[1] ɗan wasan tseren kasar Ivory Coast ne wanda ya ƙware a cikin tseren mita 200.[2]
Lagazane ya kare a matsayi na bakwai a tseren mita 4x100 a gasar cin kofin duniya ta shekarar 1993, tare da abokan wasansa Ibrahim Meité, Jean-Olivier Zirignon da Frank Waota.[3]
Kasancewa a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1992, an fitar da shi a matakin kwata-fainal.[4]