Ouided Kilani | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Sousse (en) , 15 ga Yuni, 1982 (42 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Tunisiya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||
|
Ouided Kilani, (an haife ta a shekara ta 1982) ɗan wasan ƙwallon hannu ne na ƙungiyar Tunisia. Ta taka leda a tawagar ƙasar Tunisia, kuma ta shiga gasar zakarun ƙwallon hannu ta mata ta duniya ta 2011 a ƙasar Brazil.[1]