Ouleye Dieye | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Senegal, 9 ga Janairu, 1986 (38 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga |
Ouleye Dieye (an haife ta a ranar 9 ga watan Janairun shekara ta 1986 [1]) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Senegal wanda ke buga wa Sirènes Grand Yoff da ƙungiyar ƙwallon ƙasa ta ƙasar Senegal .
Ta buga wa Senegal wasa a gasar zakarun mata ta Afirka ta 2012.[1][2]
<ref>
tag; name "auto" defined multiple times with different content