![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Niamey, 9 ga Yuli, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Nijar Mali | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Ousmane Diabate (an haife shi 9 ga Yuli 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Nijar wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga Al-Minaa da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijar.[1][2]
A ranar 23 ga Janairu 2022, Diabate ya koma kulob ɗin Al-Minaa na Iraqi daga kulob ɗin Muaither na Qatar.
Diabate ya fara taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Nijar a wasan sada zumunci da suka yi da Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya a ranar 27 ga Mayu 2018.