![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jahar Edo | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 2,301 km² |
Ovia ta Arewa maso Gabas Nadaga cikin Kananan Hukumomin Jihar Edo dake kudu masu kudancin Nijeriya.
Babban jami'a a Ovia North-East ita ce Jami'ar Igbinedion, Okada. [1] Akwai makarantun sakandare guda 174 a Ovia North-East. Okada birni ne, da ke cikin Ovia North-East. Ovia North-East tana da gundumomin zabe 13 . Agho-Ozomu al'umma ce a gundumar Oghede kuma yanki na 17 a cikin rumbun adana bayanai na INEC 2021.
Jami'ar Benin, [2] Birnin Benin : Jami'ar Benin jami'a ce ta tarayya da ke karamar hukumar Ovia ta Arewa maso Gabas a Jihar Edo, Najeriya .