![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Najeriya, 1926 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | 2000 |
Karatu | |
Harsuna |
Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da marubucin wasannin kwaykwayo |
Oyin Adejobi an haifeshi Ne (a shekarar 1926–shekarae 2000)[1] ya shahara sosai a Kudu maso Yamman kasar (Najeriya) a matsayin jarumin wasan kwaikwayo kuma gogaggen ɗan wasa. Sunansa Oyin, yana nufin " Zuwa ". [2] Ya yi rubuce-rubuce kuma ya yi rawar gani a shirye- shiryen Yarabawa iri-iri a kan mataki, talabijin da fina-finai. Saboda matsayin sa na sarki, ana kuma yi masa laƙabi da Grace Oyin Adejobi, duk da cewa bai kamata a yi tunanin "Grace" ba ne sunansa na farko.
Ya shahara musamman a fim ɗinsa na tarihin tarihin rayuwar shi Orogun Adedigba. Yana kuma yi shirin talabijin na mako-mako, Kootu Asipa "Kotun Ashipa" a Hukumar Gidan Talabijin ta Najeriya, Ibadan. Oyin Adejobi Popular Theatre Company an sanya masa suna.