Gari ne da yake a karkashin jahar Andhra Pradesh[1] wadda yake a kudancin kasar indiya wanda Kuma birnin yana a yankin kostaandhra.