Patience Okoro |
---|
Rayuwa |
---|
Haihuwa |
10 ga Yuli, 1984 (40 shekaru) |
---|
ƙasa |
Najeriya |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
heptathlete (en) ![Fassara](//upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/7/70/Noun_Project_label_icon_1116097_cc_mirror.svg/10px-Noun_Project_label_icon_1116097_cc_mirror.svg.png) |
---|
|
Patience Okoro (an haifeta ranar 10 ga watan Yulin shekara ta alif dari tara da tamanin da huɗu 1984 A.C) Yar'wasan tseren Najeriya ce, ƙwararriya a wasannin da suka shafi motsa jiki.
Okoro ta yi nasarar lashe taken Heptathlon ne a Gasar Zakarun Afirka na shekarar 2008 a Addis Ababa, Habasha, da jimlar 4 906 pts.
Lambobin yabo na kasa da kasa
Kwanan Wata
|
Gasar
|
Wuri
|
Sakamakon
|
Gwaji
|
Aiki
|
2003
|
Wasannin Afirka
|
Abuja
|
3rd
|
Heptathlon
|
5 436 pts
|
2007
|
Wasannin Afirka
|
Algeriya
|
2nd
|
Heptathlon
|
5 161 pts
|
2008
|
Gasar Afirka
|
Addis Ababa
|
1
|
Heptathlon
|
4 906 pts
|
Bayanan sirri
Gwaji
|
Aiki
|
Wuri
|
Kwanan Wata
|
Heptathlon
|
5 436 pts
|
Abuja
|
14 octobre 2003
|
- Ressource relative au sport :