![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
20 Mayu 2010 - 15 Disamba 2012 ← Namadi Sambo - Mukhtar Ramalan Yero → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Najeriya, 1 Disamba 1948 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Gwong people | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Mutuwa | Jahar Bayelsa, 15 Disamba 2012 | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar Ahmadu Bello | ||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya Kagoma | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Patrick Ibrahim Yakowa Dan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a 1 ga watan satumba,a shekara ta alif dari tara da arba'in da takwas(1948 ), a Fadan Kagoma, a cikin Arewacin Nijeriya a yau a cikin karamar hukumar Jema'a, a cikin jihar Kaduna.
Mataimakin gwamnan jihar Kaduna ne daga shekara ta (2005) zuwa shekara ta (2010), Gwamnan jahar Kaduna ne daga shekara ta (2010) zuwa shekara ta (2012 ) (bayan Namadi Sambo - kafin Mukhtar Ramalan Yero) . Ya rasu ne a hadarin jirgin sama tare da shi da Azazi, a kan hanyarsu ta dawowa daga wani ganawa da manyan 'yan jam'iyar PDP na waccan lokacin da suka gudanar. Yana da mata mai suna Amina yaransu guda (4).