![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 28 Oktoba 1971 (53 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Burundi | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 57 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 179 cm |
Patrick Ndayisenga (An haife shi ranar 28 ga watan Oktoba 1971) ɗan wasan Burundi ne wanda ya ƙware a tseren gudun fanfalaki (marathon) da mai nisan zango.[1]
Ndayisenga ya fafata a gasar Olympics ta bazara a shekara ta 2000 a Sydney lokacin da ya shiga tseren gudun fanfalaki, amma bai gama gasar ba. [2] Sau biyu yana fafatawa a Gasar Cin Kofin Kasashen Duniya ta IAAF inda mafi kyawun sa ya kasance na 19 a Gasar Cin Kofin Kasashen Duniya ta IAAF a shekarar 1998.[3]