Paul Dakeyo

Paul Dakeyo (an haife shi a shekara ta 1948) marubuci[1] ɗan ƙasar Kamaru ne.[2]

An haifi Dakeyo a Bafoussam, Kamaru. A cikin shekara ta 1969 ya koma Paris, inda a cikin shekara ta 1980 ya kafa gidan bugawa Éditions Silex, daga baya Nouvelles du Sud..[3]

  • Chant d'acusation, 1976
  • La femme où j'ai mal, 1989
  • Les ombres de la nuit, 1994
  • Moroni, Cet Exil, 2002
  1. "Paul Dakeyo (Cameroon)", Arc Publications.
  2. Bennetta Jules-Rosette, "Interview: Paul Dakeyo, Paris, September 11, 1989", Black Paris: The African Writers' Landscape, University of Illinois Press, 1998, pp. 107–12.
  3. Jules-Rosette (1998), p. 105.