Peter Bonu Johnson | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Banjul, 10 Mayu 1963 | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Gambiya | ||||||||||||||||||||||
Mutuwa | 28 ga Yuli, 2019 | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Peter Bonu Johnson (an haife shi a ranar 10 ga watan Mayu 1963 - 28 Yuli 2019) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Gambia kuma manaja.
Daga shekarun 1983 zuwa 1994 Peter Bonu Johnson ya buga wa tawagar kasar Gambia wasa.
Daga watan Yuli 2004 har zuwa watan Mayu 2008 [1] kuma daga Mayun watan 2012 har zuwa watan Yunin 2013 ya yi aiki a matsayin mataimakin koci tare da Gambia. Ya jagoranci Gambia U-20 zuwa gasar cin kofin duniya ta FIFA 2007 a Kanada. [2] Daga 9 ga watan Janairu 2012 har zuwa 28 ga watan Mayu 2012 ya horar da tawagar kwallon kafa ta Gambia. [3] [4] A watan Yunin 2013, ya sake zama babban kocin kungiyar kwallon kafa ta Gambia. [5] [6]
A ranar 15 ga watan Mayu 2015, Johnson ya bar mukamin manajan Gambia. Ya mutu a ranar 28 ga watan Yulin, 2019. [7]