Piet Kroon

Piet Kroon
Rayuwa
Haihuwa 26 ga Faburairu, 1945
ƙasa Afirka ta kudu
Mutuwa 2021
Sana'a
Sana'a chess player (en) Fassara

Piet Kroon (26 Fabrairun shekarar 1945 - 2021 [1] ) ɗan wasan dara ne na Afirka ta Kudu, wanda ya lashe Gasar Chess ta Afirka ta Kudu sau uku (1965, 1969, 1975).

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarun 1960 da 1970 Piet Kroon ya kasance daya daga cikin manyan 'yan wasan dara na Afirka ta Kudu. Ya halarci sau da yawa a gasar Chess ta Afirka ta Kudu kuma sau uku ya lashe wannan gasa: a cikin shekarun 1965, 1969 da 1975 (an raba shi da Charles de Villiers).

Piet Kroon ya bugawa Afirka ta Kudu wasa a gasar Chess Olympiads:[2]

  • A cikin shekarar 1966, a second board a gasar Chess Olympiad na 17 a Havana (+7, =2, -3),
  • A cikin shekarar 1968, a second board a gasar Chess Olympiad ta 18 a Lugano (+3, = 4, -6),
  • A cikin shekarar 1974, a second board a cikin 21st Chess Olympiad a Nice (+2, =1, -3).

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Piet Kroon rating card at FIDE
  • Piet Kroon player profile and games at Chessgames.com
  • Piet Kroon chess games at 365Chess.com


  1. MARK RUBERY CHESS - PressReader
  2. "OlimpBase :: Men's Chess Olympiads :: Piet Kroon" . www.olimpbase.org .