Placide Nyagala |
---|
Rayuwa |
---|
Haihuwa |
30 Disamba 1967 (56 shekaru) |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
---|
Hanya |
---|
Ƙungiyoyi |
Shekaru |
Wasanni da ya/ta buga |
Ƙwallaye |
---|
| |
|
|
|
Placide Nyangala (an haife shi a ranar 30 ga watan Disamba 1967) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Gabon. Bayan Gabon, ya taka leda a ƙasashen; Faransa, Austria da Saudi Arabia. [1] Ya buga wasanni biyu ga kungiyar kwallon kafa ta Gabon a shekarar 1994.[2] [3] An kuma saka shi cikin tawagar Gabon a gasar cin kofin nahiyar Afirka a shekarar 1994.[4][5]
- ↑ L'itinéraire sinueux de Placide Nyangala Archived 2023-04-10 at the Wayback Machine letelegramme.fr
- ↑ L'itinéraire sinueux de Placide Nyangala
letelegramme.fr
- ↑ "Placide Nyangala" . National Football Teams.
Retrieved 5 May 2021.
- ↑ "African Nations Cup 1994 - Final Tournament
Details" . RSSSF . Retrieved 5 May 2021.
- ↑ Placide Nyangala at National-Football-Teams.com
- Placide Nyangala at National-Football-Teams.com