Rahma Tered | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Sousse (en) , 28 ga Maris, 1988 (36 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Tunisiya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | goalkeeper (en) |
Rahma Tered (an haife ta a shekara ta 1988) 'yar wasan kwallon hannu ce ta ƙasar Tunisia. Ta taka leda a tawagar kasar Tunisia, kuma ta shiga gasar zakarun kwallon hannu ta mata ta duniya ta 2011 a Brazil.[1]