Raj Patel

'Raj' "Raj" Patel (an haife shi a shekara ta 1972). Masanin kimiyya ne na kasar Burtaniya, ɗan jarida, mai fafutuka kuma marubuci [1] wanda ya zauna kuma ya yi aiki a Zimbabwe,a yankin Afirka ta Kudu, da Amurka na dogon lokaci.

  1. "Meet Raj". rajpatel.org. Retrieved March 19, 2019.