Rajae Benchemsi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ameknas, 1958 (66/67 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci |
Rajae Benchemsi (an haife ta a shekara ta 1957 aMeknes ) marubuciya ce yar ƙasar Morocco ne. Benchemsi ta yi karatun wallafe-wallafe a Paris kuma ta rubuta labarinta akan Maurice Blanchot. Ta buga tarin wakoki a Maroko da Faransa Fracture du désir, tarin labaran da Actes Sud ya buga a cikin shekara 1998. A shekara 2006, ta rubuta 'Houda et Taqi'. Rajae Benchemsi kuma shi ne jagoran shirin talabijin na Morocco kan littattafai.