Rania Aouina

Rania Aouina
Rayuwa
Haihuwa Medenine (en) Fassara, 5 Mayu 1994 (30 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Rania Aouina (Arabic; an haife ta a ranar 5 ga watan Mayu shekara ta 1994) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Tunisia wacce ke taka leda a matsayin 'dan wasan tsakiya a kungiyar mata ta Faransa ta Division 2 Thonon Évian FC da kuma tawa gar mata ta ƙasar Tunisia.[1]

Ayyukan kulob din

[gyara sashe | gyara masomin]

Aouina ta buga wa Strasbourg Vauban, Saint-Denis da Thonon Évian wasa a Faransa.[2]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Aouina ta buga wa Tunisia a babban matakin a lokacin da aka samu cancantar gasar cin kofin mata ta Afirka sau biyu (2014 da 2016).[3][2]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Rania Aouina". Footofeminin.fr (in Faransanci). Retrieved 9 August 2021.
  2. 2.0 2.1 "Competitions - African Women Championship, Cameroon 2016 - Match Details". Archived from the original on 11 March 2021. Retrieved 23 March 2024.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  3. "Competitions - AWC 2014 Qualifiers (2014) - Match Details". Archived from the original on 23 July 2020. Retrieved 23 March 2024.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)