Refka Hlaili |
---|
Rayuwa |
---|
Haihuwa |
18 ga Afirilu, 1990 (34 shekaru) |
---|
ƙasa |
Tunisiya |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
handball player (en) |
---|
Hanya |
---|
Ƙungiyoyi |
Shekaru |
GP |
G |
---|
| |
|
|
|
Refka Hlaili (an haife ta a ranar 18 ga Afrilu 1990) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Tunisia. Tana taka leda a kulob din Sahel, da kuma tawagar kasar Tunisia. Ta wakilci Tunisia a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2013 a Serbia.[1]
- ↑ "XXI Women's World Championship 2013. Team Roster, Tunisia" (PDF). IHF. Archived from the original (PDF) on 1 December 2013. Retrieved 7 December 2013.