Reiki Kushida | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1952 (71/72 shekaru) |
ƙasa | Japan |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Yoshio Kushida (en) |
Sana'a | |
Sana'a | amateur astronomer (en) |
Reiki Kushida (串田 麗樹, Kushida Reiki) ita yar kasar ce Japanese amateur astronomer, discoverer of supernovas such as 1991bg (the itace farkon mace da tafara sanin ilimin taurari ), kuma co-discoverer of 4875 Ingalls, a Flora asteroid from the main-belt.
Reiki Kushida ta auri masanin ilmin taurari Yoshio Kushida mai binciken dubu huɗu da ɗari takwas da saba'in da biyar 4875 Ingalls dan ƙwararren mai gano ƙananan taurari da tauraron dan adam da kansa. Asteroid dubu biyar da ɗari biyu da talatin da tara 5239 Reiki, wanda masanin astronomer Shun-ei Izumikawa ya gano, an ba shi suna a cikin girmamawarta a ranar shida 6 ga watan Fabrairu, shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da casa'in da uku 1993 ( M.P.C. 21610 ).