Remi Kabaka | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ghana, 20 century |
ƙasa |
Najeriya Ghana |
Ƴan uwa | |
Yara |
view
|
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jazz musician (en) |
Jadawalin Kiɗa | Antilles (en) |
IMDb | nm0434009 |
Remi Kabaka (an haife shi a ranar ashirin da bakwai 27 ga watan Maris na shekara ta alif dubu daya da dari tara da arba'in da biyar 1945) dan wasan Afro-rock ne. Ya yi aiki tare da John Martyn, Hugh Masekela, a kan Rhythm of the Saints na Paul Simon, da kuma Short Cut Draw Blood na Jim Capaldi.[1][2][3][4] Ya kuma kasance muhimmiyar adadi a cikin shekarun alif dubu daya da dari tara da saba'in 1970s afro-jazz scene, ya kirkiro kiɗa ga fim din Black Goddess.[5]