![]() | |
---|---|
mutum | |
![]() | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Kameru |
Suna | René da Claude |
Sunan dangi | Meka |
Shekarun haihuwa | 2 ga Faburairu, 1939 |
Wurin haihuwa |
Ebolowa (en) ![]() |
Sana'a | soja |
Muƙamin da ya riƙe |
Chief of Defence Staff of Cameroon (en) ![]() |
Ilimi a |
École Spéciale Militaire de Saint-Cyr (en) ![]() ![]() |
René Claude Meka babban hafsan soja ne na Kasar kamaru kuma babban hafsan hafsoshin sojojin Kamaru tun a cikin watan Satumban 2001. [1]
An haifi Meka a ranar 2 ga watan Fabrairun 1939, a Enongal kusa da Ebolowa. Ya kammala karatu daga École spéciale militaire de Saint-Cyr a shekarar 1962 kuma daga makarantar yara ta Saint-Maixent a shekarar 1963. [2]
A yayin rikicin kan iyaka tsakanin Kamaru da Najeriya kan yankin Bakassi, an ɗorawa Meka alhakin tabbatar da yankin ta hanyar tura bataliya ta gaggawa. [1]