Rita Nwadike | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Najeriya, 3 Nuwamba, 1974 (50 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.5 m |
Rita Nwadike (an haifeta ne a ranar 3 ga watan Nuwamban shekarar 1974) ta kasan ce tsohuwar yan wasan kwallon kafa ce wacce take leda a cikin tawagar kungiyar kwallon ta mata, ta buga wasa a shekarar 2004 wasannin Olympics . A matakin kulab, ta taka leda a Rivers Angels [1] Ta zura kwallaye na farko a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA da ta ci Kanada a gasar 1995 a Sweden .