![]() | ||||
---|---|---|---|---|
geographical feature (en) ![]() | ||||
| ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Sabuwar Zelandiya | |||
Wuri | ||||
| ||||
Commonwealth realm (en) ![]() | Sabuwar Zelandiya | |||
Region of New Zealand (en) ![]() | Auckland Region (en) ![]() |
Robertson Hill (kuma Sturges Park, Mount Robertson ko Te Tapuwae a Mataoho [1]) yana ɗaya daga cikin tsaunuka wa'inda suka kasance fitattun a filin dutsen Auckland a New Zealand . Ya fashe kusan a shekaru 24,300 da suka gabata.[2] Dutsen, tare da Māngere Lagoon, Waitomokia, Crater Hill, Kohuora da Pukaki Lagoon, yana ɗaya daga cikin siffofin dutsen mai fitattun wuta da ake kira Nga Tapuwae a Mataoho ("The Sacred Footprints of Mataoho"), yana nufin allahn a cikin tatsuniyoyin Tāmaki Māori wanda ke da hannu a cikin halittar su.[3]
IYankin scoria ya kai mita 78 sama da matakin teku (kimanin mita 28 sama da ƙasar da ke kewaye da shi). Ginin yana zaune a tsakiyar babban fashewa (maar) tare da kusurwar zoben tuff har yanzu yana kusa da kudanci da gabas a yankin. A cikin ƙarni na 20, an sake fasalin rami na scoria a cikin wasan motsa jiki tare da wurin zama, kuma shine gidan Otahuhu RFC.
|hdl-access=
requires |hdl=
(help)
Page Module:Coordinates/styles.css has no content.36°56′55″S 174°50′30″E / 36.948477°S 174.841726°E