Rohtas

Rohtas
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara

Birni ne da yake a karkashin jahar (Bihar) dake a gabashin kasar indiya, wadda itace jiha ta uku wajen yawan jama'a a kasar ta indiya, Wanda kuma akalla a kidayar shekarar 2011 tanada jumullar mutane 2,959,918 a birnin.