![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | München, 3 ga Janairu, 1933 (92 shekaru) |
ƙasa | Jamus |
Karatu | |
Harsuna | Jamusanci |
Sana'a | |
Sana'a | soja |
Aikin soja | |
Ya faɗaci |
Algerian War (en) ![]() Yaƙin basasan Najeriya French Indochina (en) ![]() First Sudanese Civil War (en) ![]() |
Rolf Steiner , (an haifeshi ranar 3 ga watan Janairu, 1933) ɗan ƙasar Jamus ne wanda yayi ritaya daga aikin sojan haya. Ya fara aikinshi na sojan haya a ƙungiyar manyan sojoji na Faransa sojin na ƙasashen Vietnam, Misra, da kuma Algeria.