Romeo | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Republic of Venice (en) |
Mazauni | Casa di Romeo (en) |
Yanayin mutuwa | Kisan kai (dafi) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Juliet (en) |
Ƴan uwa |
view
|
Sana'a |
Romeo wasan kwaikwayo Wanda akayi shekarar 2024 a yaren Tamil wanda Vinayak Vaithianathan ya rubuta Kuma ya bada umarni a bada umarnin shi na farko wanda Meera Vijay Antony ya samar.[1] Jaruman wasan kwaikwayon sune Vijay Antony da Mirnalini Ravi a matsayin masu jagoranci.Barath Dhanasekar da Ravi Royster su suka dauki nauyin kidan taushi da yanayin wasan kwaikwayon, Sai dai Farook J. Basha da Viyay Antony da kan shi suka dauki nauyin haske da gyare-gyaren wasan kwaikwayon.[2] [3]An haska wannan wasan kwaikwayon a Malaysia, Bangkok, Hyderabad, Bangalore, Tenkasi, Chennai da Kuma Mahabalipuram.[4]
A ranar 19 ga watan Ogosta shekara ta 2023 aka sanar cewa Vijay Antony ya kaddamar da sabon gidan shirya wasan kwaikwayo. An sama wannan wasan kwaikwayo suma ROMEO Kuma shine wasan kwaikwayon Vijay Antony na romantik na farko Kuma an saki fastar wasan kwaikwayon a dai dai wannan ranar.[5] Shi mai bada umarni Viyanak Vaithianathan ya kasan ce mataimakin mai bada umarni Shree Karthick Kuma ya kasance sunyi aiki tare a wasan kwaikwayon Kanam a shekarar 2022. Shi Vaithianathan ya bada umarnin shiri mai dogon zango Kadal Distancing.[6]