Rommel Pacheco | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Mexico |
Country for sport (en) | Mexico |
Sunan asali | Rommel Pacheco |
Sunan dangi | Pacheco |
Shekarun haihuwa | 12 ga Yuli, 1986 |
Wurin haihuwa | Mérida (en) |
Sana'a | Olympic competitor (en) , ɗan siyasa, ɗan kasuwa, competitive diver (en) da swimmer (en) |
Muƙamin da ya riƙe | Member of the Chamber of Deputies of Mexico (en) |
Ilimi a | Universidad Anahuac México Campus Sur (en) da Universidad Anáhuac (en) |
Residence (en) | Mérida (en) |
Ɗan bangaren siyasa | National Action Party (en) da PRIAN (en) |
Wasa | diving (en) |
Rommel Agmed Pacheco Marrufo (an haife shi ranar 12 ga watan Yulin 1986) ɗan ƙasar Mexico ne. Shi ne wanda ya lashe lambar zinare a dandalin mita 10 a wasannin Pan American na shekarar 2003. A gasar Olympics ta lokacin zafi na shekarar 2004 ya kammala a matsayi na 10 a cikin dandali na mita 10 da ginshiƙin mita 3. A gasar Olympics ta lokacin zafi na shekarar 2008 ya ƙare a matsayi na 8 a dandalin mita 10.