Ronny Sauto | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Setúbal (en) , 7 Disamba 1978 (46 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Cabo Verde | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 185 cm |
Walder Alves Souto Amado, wanda aka sani da Ronny (an haife shi ranar 7 ga watan Disamba 1978) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Cape Verde wanda ke taka leda a kulob ɗin CS Fola Esch. Ya taba buga wasa a Cape Verde da SC Praia da Luxembourg da CS Oberkorn da F91 Dudelange.
Ya samu kira a karawa da Luxembourg a watan Mayu 2008[1] don shirya wa cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA 2010, inda ya buga dukkan wasannin cancantar 6. An nada shi a cikin tawagar Cape Verde don gasar cin kofin Afrika na shekarar 2013. [2] Ya yi ritaya daga wasan kwallon kafa na kasa da kasa bayan halartar gasar cin kofin kasashen Afirka na shekarar 2013. [3]