Rosemary Okafor | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 22 Mayu 1981 (43 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle da dan tsere mai dogon zango | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Rosemary Okafor (an haife ta a ranar 22 ga watan Mayu a shekara ta alif dari tara da tamanin da daya 1981)[1] 'yar wasan tseren Najeriya ce.[2] Ta yi gasar tseren mita 4×400 na mata a gasar Olympics ta bazara ta 2000. [3]