Ruben Cloete (an haife shi 3 ga watan Nuwamba shekara ta 1982) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron gida . Ya taka leda a Santos, Free State Stars, Orlando Pirates, Maritzburg United, Bloemfontein Celtic, Chippa United da kuma tawagar kasar Afirka ta Kudu .[1]
- Ruben Cloete at National-Football-Teams.com
- ↑ "Women's Olympic Football Tournament London 2012 – List of Players South Africa" (PDF). FIFA. 24 July 2012. Archived from the original (PDF) on 4 August 2012. Retrieved 19 October 2014.