Ruby Bridges | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Tylertown (en) , 8 Satumba 1954 (70 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta |
William Frantz Elementary School (en) Frederick Douglass High School, Francis T. Nicholls High School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | philanthropist (en) da gwagwarmaya |
Kyaututtuka |
gani
|
Ruby Nell Bridges Hall (an haife ta ranar 8 ga watan Satumba, 1954) 'yar gwagwarmayar kare hakkin bil'adama ce ta Amurka. A lokacin kuruciyarta, Ita ce yarinya ta farko ƴar Afirka/Amurka da ta halarci Makarantar Firamare ta William Frantz a Louisiana a lokacin rikicin rikice-rikicen makarantar New Orleans a ranar 14 ga Nuwamba, 1960.[1]