Rufat Huseynov

Rufat Huseynov
Rayuwa
Haihuwa Ganja (en) Fassara, 25 ga Afirilu, 1997 (27 shekaru)
ƙasa Azerbaijan
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara

Rufat Huseynov (an haife shi a ranar 25 ga watan Afrilun 1997) ƙwararren ɗan damben Azerbaijan. Ya yi takara a gasar tseren nauyi ta maza a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016.[1]