![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Rukky Sanda |
Haihuwa | Najeriya, 23 ga Augusta, 1984 (40 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƴan uwa | |
Ƴan uwa |
view
|
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar, Jihar Lagos |
Matakin karatu | Digiri |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, marubin wasannin kwaykwayo da darakta |
Muhimman ayyuka | Gold Diggin |
IMDb | nm2920652 |
Rukky Sanda ta kasance yar'fim din kasar Najeriya ce, mai shiyasa da bada umarni.[1][2][3]
An haife ta da kuma sanya mata suna Rukayat Akinsanya, A Ranar 23 ga watan Agustan shekara ta 1984[4] a Jihar Lagos. Ta fara aikin fim ne a shekarar 2004 a sanda ita daliba ce a Jami'ar Jihar Lagos kuma ta cigaba da aikin fim bayan gama karatu a shekarar 2007[5]
Sanda yar'uwa ce ga jarumin wasan kasar Najeriya mai shiri Bolanle Ninalowo.[6]