Rutendo Nyahora | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Harare, 11 Nuwamba, 1988 (36 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Zimbabwe | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Rutendo Nyahora (an haife ta ranar 11 ga watan Nuwamba 1988) ɗan wasa tseren nesa (long-distance runner) ne na Zimbabwe wanda ya ƙware a tseren gudun marathon.[1] Ta fafata a gasar gudun marathon na mata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016.[2] A shekarar 2019, ta shiga gasar gudun marathon ta mata a gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta duniya na shekarar 2019 da aka gudanar a birnin Doha na kasar Qatar. [3] Ta kare a matsayi na 21. [3]