Ruth Elias ( née Huppert ;,an haife ta a watan 6 Oktoba shekara ta alif ɗari tara da ashirin da biyu 1922 - 11 Oktoba 2008) wata Bayahudiya ce da aka haifa Ruth Huppert a Moravian Ostrava a kan 6 Oktoba 1922.[1] Bayan da Jamus ta mamaye Czechoslovakia, an tura ta zuwa sansanin .Theresienstadt ghetto da Auschwitz inda ta tsira daga gwajin da Dr. Mengele ya yi. Daga baya ta tafi Isra'ila inda ta rubuta abin tunawa, Triumph of Hope .Ta rasu a ranar 11 ga Oktoba 2008 tana da shekaru 86.
<ref>
tag; no text was provided for refs named HCZ