Ruth Kadiri | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | jahar Edo, 24 ga Maris, 1988 (36 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Harshen, Ibo |
Karatu | |
Makaranta |
Yaba College of Technology : business administration (en) Jami'ar jahar Lagos : social communication (en) |
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, marubin wasannin kwaykwayo, mai tsara fim da darakta |
Kyaututtuka |
gani
|
Ayyanawa daga |
gani
|
IMDb | nm4184892 |
Rut Kadiri (an haife ta a ranar 24 ga watan Maris shekara ta alif ɗari tara da tamanin da takwas 1988A.c) yar wasan kwaikwayo ce a Nijeriya, screenwriter da kuma fim.[1]
An haifi Ruth Kadiri a garin Benin, jihar Edo, a Najeriya. Ta yi karatun sadarwa a jami'ar Legas da kuma harkokin kasuwanci a kwalejin Fasaha ta Yaba.[2]
Jarumar ta boye alakar ta har zuwa watan Disambar shekara ta, 2017, lokacin da ta sanar da cewa an mata baiko a shafinta na sada zumunta.[3] A ranar 26 ga watan Agusta shekara ta, 2020, ta kuma yi bikin zagayowar ranar haihuwar diyarta.[4]
Kadiri ta fara fotowa acikin fina-fian Nollywood a fim din Boys Cot [5] sannan kuma tun daga lokacin tana da fina-finai sama da hamsin. A matsayinta na marubuciyar fim, ta rubuta kuma ta taimaka wajen rubuta fina-finai da dama da suka hada da Matters arising, Heart of a fighter, Ladies Men, Sincerity, First Class or over the edge. Ruth kuma ta shirya fina-finai kamar su Matters Arising,[6] Over the Edge,[7] Somebody lied[8] da kuma Memory Lane, wanda ke jawo hankali akan ƙarya da yaudara.
Shekara | Taron | Mataki | Sakamakon | Manazarta |
---|---|---|---|---|
2015 | Kyautar Nishadi ta Najeriya | style="background: #99FF99; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2"|Lashewa | ta lashe gasan | [9] |
Kyaututtukan Kwalejin Icons Academy | style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa | An zabeta amma bata ci ba | [10] | |
style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa | An zabeta amma bata ci ba | [11] | ||
style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa | An zabeta amma bata ci ba | |||
2018 | Gwarzon Jama'ar Garin Mutane | style="background: #99FF99; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2"|Lashewa | Ta lashe gasan | [12] |
Gwarzon Jama'ar Garin Mutane | style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa | An zabeta amma bata ci ba | ||
2019 | Kyaututtukan Finafinai na Ghana | style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa | An zabeta amma bata ci ba | [13] |
Kyaututtukan Finafinai na Ghana | style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa | An zabeta amma bata ci ba |