Ryad Assani Razaki | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Cotonou, 4 Nuwamba, 1981 (43 shekaru) |
ƙasa | Kanada |
Karatu | |
Makaranta |
University of North Carolina (en) Université de Montréal (en) |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci |
Ryad Assani Razaki (an haife shi a watan Nuwamba 4, 1981) marubuci ne ɗan kasar Benin-Kanada. [1]Tarin gajeriyar labarunsa na farko Deux cercles ya lashe lambar yabo ta Trillium Book don almara na harshen Faransanci a cikin a shekara ta 2010,[2] kuma littafinsa La main d'Iman ya lashe Prix Robert-Cliche a shekara ta 2011[3] kuma an zabe shi don lambar yabo ta Gwamna Janar. Don almara na harshen Faransanci a cikin 2012.[4]