Rémi Feuillet | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Moris, 22 Disamba 1992 (31 shekaru) |
ƙasa |
Moris Faransa |
Karatu | |
Makaranta |
Lycée Paul-Langevin (en) Q2945475 |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Mahalarcin
|
Rémi Feuillet, (an haife shi ranar 22 ga watan Disamba a shikara ta 1992) ɗan wasan judoka ne na kasar Mauritius.[1]
Mahaifinsa Frédéric ne ya gabatar da shi ga Judo wanda tsohon darektan fasaha ne na ƙungiyar judo ta Mauritius.[2] Yana zaune a Faransa kuma yana zaune a Val-d'Oise kuma yana horo a Villiers-le-Bel.[3]
Ya lashe lambobin tagulla sau biyu a jere a gasar Judo ta Afirka kuma ya zo na bakwai a gasar Judo ta duniya.[4] [5] An zabe shi don yin takara a wasannin bazara na shekarar 2020 kuma an haɗa shi karawa da Shoichiro Mukai a zagayen farko. [6]