Sadou Soloke | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Nijar |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Sadou Soloke shine gwamnan jihar Agadez a Nijar.[1][2]
Soloke ya bayyana cewa gwamnati na goyon bayan sake buɗe Djado Plateau don haƙar zinare, tare da kuma ƙarin dokoki.[3]